Manhajar
Kalaman Hikima

tana kunshe da bangarori da yawa a cikin ta. Zaka samu dubannin gajerun maganganu da suka hada da hadisai, ayoyin Alqur’ani, Kalaman Hikima daga manyan malaman musulunci da sauran gajerun maganganu na fadakarwa, wa’azantarwa da tunatarwa akan addinin Musulunci. Duk domin dorawa a kafofin sada zumunci na zamani kamar Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauransu.

1.

Rubuce-rubuce

Bangaren rubutu da kanka

2.

Kundin Hotuna

Hotuna masu dauke hkimomi

3.

koyon Yaruka

manhajijin koyon yarukan duniya

4.

Sharing

Sadarwa cikin sauk

sababbin Rubuce-rubuce

HUKUNCIN CIN YANKAN ARNA

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓ : Assalamu alaikum,Allah ya qarawa mallam Ameen, tambaya na anan shine shin Mallam zamu iya cin yankan arna? waɗanda

Read More »
Yana da kyau ka sauke manhajar

Kalaman Hikima

Ibn Mubarak Allah yayi masa rahama yana cewa: “Ban san wani abu bayan Annabci mafi Falala da Matsayi da Daraja ga mutum ba kamar Yada Ilimi””.

Taimakawa Kalaman Hikima

Ibnul Qayyim Allah yayi masa Rahama yace: “Yin kyauta da alkhairin yada ilimi shine mafi darajar matakin kyauta, kyàuta da yada Ilimi yafi alkhairi akan kyauta da yada dukiya,domin ilimi yafi dukiya daukaka).

Saboda haka sai a yada shi domin samun mafificin lada

Sama da 50k+ suna amfani da manhajar mu 84%
50k+

Downloads

10k+

Tattaunawa

1m+

Burin mu

Malaman mu

Muna godiya ga malamammu da suke bada gudummawa a koda yaushe

Kada a manta

A sauke Kalaman Hikima yanzu