Daga Abu Huraira (R.A) Yace: “Badaɗi na yayi min wasiyya da abubuwa guda uku, ba zan bar su ba har na mutu; azumin kwanaki uku a kowane wata, sallar walaha da kuma yin wutiri kafin nayi bacci” (Bukhari)
.
Manzon Allah (S.A.W) Yace: “Azumin kwanaki uku a kowane wata har zuwa Ramadan, yana dai dai da Azumin shekara” (Muslim, 1162)
.
Azumin zai kama
Laraba 27-12-2023
Alhamis 28-12-2023
Juma’a 29-12-2023
.
Mai nuni zuwa ga aikin alheri kamar mai aikatawa ne.
#hikimomi
#azumi
#ahmadalialiyu
AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH) NA WATAN JUMADA AKHIR, 1445 A.H

26
Dec