Kada Ka Wahalarda Kanka Ko Ka Gajiyarda Shi Wajan Tunani, Ka Sani Ubangijinka Shi ne Mai Jujjuya Lamura, Domin Ya Fadawa Bayinsa Cewa : { Kada Ku De6e Tsammani} Ya’aqub A.S Ya Fadawa ‘Ya’Yansa, {Kada Ku Fidda Rai} Yusuf A.S Ya Fadawa Dan Uwansa Kada Ka Fidda Rai} Shu’aib A.S Ya Fadawa Musa A.S {Kada Ka Ji Tsoro} Annabinmu S.A.W Ya Fadawa Abubakar R.A { Kada Ka Yi Baqinciki}▪️
☘️Ya Ubangiji Ka Yayemana Damuwa Wadda Ka Santa.☘️